Dalilai 4 da ya hana Teloli samun dinki a bana

Zulaiha Danjma Teloli a jihar Kano sun koka kan karancin dinkin sallah da jama’a ke kawo musu, biyo bayan matsin rayuwa da ake ciki. Kano Focus ta rawaito cewa Telolin sun bayanna dalilai hudu da ke kara ta’azzara rashin samun aikin. Cikin kuwa har da karin kudin kayan dinki, Rashin kudi a hannun jama’a, dawurwuran … Continue reading Dalilai 4 da ya hana Teloli samun dinki a bana