Farfesa Umar Labdo Muhammad Mutuwar Dr Yusuf Qaradawi, Allah ya yi masa rahama, ta fito da abubuwa wadanda a da suke boye. Misali, ta...
Jamilu Uba Adamu Wani muhimmin tarihi da yakamata jama’a su sani shi ne, Marigayiya Sarauniya Elizabeth ce ta kaddamar da fara ginin Filin wasa...
Jamilu Uba Adamu An kammala Shirye-Shiryen gudanar da wasan karshe na gasar cin kofin Kwallon kafa na “Ahlan Cup’ tsakanin Samba Kurna da Good Boys Dorayi....
Kwanaki Goman Farkon Watan Zul-Hajji, Ranar Arfah, Layyah Da Bukukuwan Idi Daga Imam Murtadha Gusau Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu Alaikum Yaku bayin...
Jamilu Uba Adamu Da yawan masoya da mutanen dake bibiyar wasan Kwallon Kafa, a Arewacin Najeriya, musamman Jihar Kano ba su cika tsammanin akwai alaka tsakanin...
Tsohon Mataimakin Shugaban marasa rinjaye na Majalisar wakilai, Abdulrahaman Kawu Sumaila ya ce ta gyaran kundin tsarin mulkim kasa ne kawai zai ceto kasar nan daga...
Mukhtar Yahya Usman Jam’iyyarADP mai alamar littafi ta tsayar da Alhaji Ibrahim Sulaiman Sabo, a matsayin ɗan takarar gwamna a jihar Jigawa. Wannan na zuwa ne...