Aminu Abdullahi Wani matashi da ba a kai ga tantance sunansa ba ya kashe kansa ta hanyar rataya a karanta hukumar Kiru. KANO FOCUS ta ruwaito...
Nasiru Yusuf Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar shiyyar Kano ta tsakiya a majalisar Dattijai ta kasa Malam Ibrahim Shekarau ya ce Alhaji Ahmadu...
Nasiru Yusuf Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya halarci taron Maulidi da aka yi Gidan Rumfa (Gidan Sarki) ranar Litinin. KANO FOCUS ta ruwaito cewa Sheikh Karibullahi...
Nasiru Yusuf Majalisar Malamai ta Kasa ta bayyana yunkurin tsige Malam Ibrahim Khalil daga shugabancin Majalisar Malamai ta Jihar Kano da cewa wasan yara ne. A...
Khalifa Abdulmajid Alkarmawi بسم الله الرحمن الرحيم وصلي الله علي النبي الكريم Majalisar Malamai ta jihar Kano tana da mahimmanci ga Musulmin...
Nasiru Yusuf Gamayyar Malaman Jihar Kano da suka kunshi jagororin darikun Tijjaniyya da Qadiriyya da kuma Salafiyya sun yi watsi da sanarwar tsige Malam Ibrahim Khalil...
Aminu Abdullahi Malamin Addinin musuluncin nan a nan Kano Sheikh Abduljabbar Kabara ya bayyana abinda ya hadashi da lauyoyinsa har suka juya masa baya. Malam Kabara...
Mukhtar Sipikin Ya zam al’ada a irin wannan rana ta Hausa, jama’a sui ta zayyano karin maganar Hausa da kuma gagara gwari don ai nishaɗi a...
Jam’iyyar PDP a Kano ta ce ta amince da hukuncin da uwar jam’iyya ta kasa ta yi na dakatar da shugaban jam’iyyar Uche Secondus. Shugaban jam’iyyar...
Mukhtar Yahya Usma A yayin da ake ci gaba da taron ‘yan kasuwa da kamfanin NNPC ya shirya da bunkasa iskar gas na Aakuta Kaduna zuwa...