Nasiru Yusuf Kimanin mako guda da janye yajin aiki na gargadi da suka yi, Kungiyar ma su yin gurasa ta Jihar Kano ta yi barazanar shiga...
Aminu Abdullahi Wasu magidanta biyu ‘yan gida daya sun rasu sakamakon banke su da mahaya Dawaki su ka yi yayin da suka bisa babur a titin...
Mukhtar Yahya Usman Tsananin kishi ya sanya wata mata Jamila Muhammad hana shigar da gawar mijinta cikin gidansa domin yimasa jana’iza bayan rasuwarsa. KANO FOCUS ta...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta nemi taimakon kasar Sadiyya da ta tallafa mata wajen horar da jami’anta akan sha’anin aikinsu. Kano Focus...
Aminu Abdullahi Al’ummar jihar Kano na ta kiraye-kiraye ga gwamnati da jami’an taro da su fara kashe wadanda aka kama da laifin kwacen waya a nan...
Mukhtar Yahya Usman Jam’iyyar PDP ta musanta kalaman gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na cewa wasu gwamnonin ta da dama za su koma jam’iyyar APC. KANO...
Mukhtar Yahya Usman Anyi Jana’izar matsa 13 da suka mutu a unguwar Sani Mainagge ‘yan kifi da ke karamar hukumar Gwale sakamakon hadarin mota a hanyarsu...
Mukhtar Yahya Usman Yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Danbatta sun kuma sace wani Inyamuru mai suna Emanuel. Kano Focus ta ruwaito al’amarin ya faru ...
Zuliha Danjuma Masana a bangaren halayyar dan adam sun alakanta dalilan da ke jawo kwacen waya a cikin al’umma da tsananin rashi tarbiyya. Lamarin kwacen waya...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama ‘yan daba 42 da suka addabi kananan hukumomi takwas na birnin Kano da kuma dilolin kwaya 21 cikin...