Aminu Abdullahi Mawaki Naziru M Ahmad da akafi sani da sarkin waka ya ce ba gaskiya bane zance da wasu ke yadawa cewa tsohon sarkin Kano...
Zulaiha Danjuma An kama wani Jami’in hukumar kula da gidan yari Aminu Ibrahim da miyagun kwayoyi da wayoyin hannu da yake bawai daurarru a gidan yarin...
Aminu Abdullahi Mata da dama masu juna biyu a Kano ne ke yin allura ko shan magani da nufi yiwa ‘ya ‘yan da ke cikinsu bleaching...
Aminu Abdullahi Mata da dama masu juna biyu a Kano ne ke yin allura ko shan magani da nufi yiwa ‘ya ‘yan da ke cikinsu bleaching...
Aminu Abdullahi Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce za a samar da doka da za ta daure masu sayarda jabun kayayyaki da wadanda wa’adin amfani...
Aminu Abdullahi Babban limanin masallacin juma’a na Sahaba da ke nan Kano Sheik Muhammad Bin Usman ya ce kasuwanci zamanin na internet (Cryptocurrency) musamman Bitcoin haramun...
Aminu Abdullahi Wani matashi, Sulaiman Muhammad ya bude kamfanin leken asirin masoya da ma’aurata a Kano. Kano Focus ta ruwaito matashin wanda dalibi ne a jami’ar...
Zulaiha Danjuma Shafukan sada zumunta wani dandali ne da al’umma ta runguma a wannan zamani da ta kai galibin al’umma a yanzu basa iya rayuwa sai...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu matasa uku da ake zargi da laifin yin fashi da makami a garin Jogana dake karamar...
Zulaiha Danjuma Limamin masallacin juma’a na Usman bn Affan da ke Kofar Gadon Kaya Malam Abdallah Usman ya ce mace mai cikin da tasha azumi ramawa...