Aminu Abdullahi A yayin da aka fara azumin watan Ramadana a yau Talata, wasu matasa a Kano sun ce matukar suna son daukewa kansu wahalar azumi...
Aminu Abdullahi Shugaban karamar hukumar Birni Fa’izu Alfindiki ya samar da wasu kofofi a lokuna da sakuna na wasu unguwanni a karamar hukumar Birni domin inganta...
Aminu Abdullahi Daliban sakandiren fasaha a jihar Kano 10,691 da kuma na bangaren Arabiyya 13,210 ne ba za su samu shiga manyan makarantu a bana ba....
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi Sa’id Abubakar da ya jagoranci mutane uku wajen yiwa makocinsa Nasiru Sulaiman fashi a Unguwar...
Aminu Abdullahi Hukumar kare hakkin masu siyan kayayyaki ta jihar Kano (CPC) ta ba da umarnin rufe gidajen sayar da abinci da na biredi da na...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce yanke kudin da gwamnatin tarayya ta yi mata a watan Maris yasa ba za ta iya biyan ma’aikata cikakken...
Aminu Abdullahi Al’umma na cigaba da nuna shakku kan kalaman tsohuwar jarumar Kannywood Ummi Ibrahim Zee Zee na cewar damfarar da akayi mata ne yasa taso...
Aminu Abdullahi Yajin aikin likitoci masu neman kwarewa a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano ya jefa marasa lafiya cikin mawuyacin hali. A zagayen da Kano...
Mukhtar Yahya Usman Masu sana’ar sayar da kayan abinci a kasuwar Dawanau da Singa sunce ba za a fuskanci hauhawar farashin kayayyaki a azumin bana ba...
Aminu Abdullahi Kasuwar zobo da kunun aya da lemo da kuma lamurje na neman 6acewa a jihar Kano biyo bayan hana sayar da kayan hadin lemukan...