Zulaiha Danjuma Limamin masallacin juma’a na Usman bn Affan da ke Kofar Gadon Kaya Malam Abdallah Usman ya ce mace mai cikin da tasha azumi ramawa...
Aminu Abdllahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta yin tashe a daukacin jihar Kano baki daya. Kano Focus ta ruwaito mai magana da yawun rundunar...
Aminu Abdullahi Gobara ta kama ofishin hukumar zabe ta kasa (INEC) da ke titin Hajj Camp a nan Kano. Kano Focus ta ruwaito mai magana da...
Zulaiha Danjuma Babban Malamin Addinin Islama a nan Kano sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya ya ce yin buda baki da taba sigari, ko wiwi ko wani...
Aminu Abdullahi A ya yin da zafin rana ke ci gaba da gigita matasa da ke yin azumi a Kano, da dama daga cikinsu sun zabi...
Aminu Abdullahi Akalla mutane 2000 ne suka amfana da tallafin kayan abinci da jarumar fina-finan Hausa Rahma Sadau ta raba domin neman falalar azumin watan Ramadana....
Aminu Abdullahi Al’ummar Unguwar Dandishe da ke karamar hukumar Dala a nan Kano sunce suna kamuwa da cutuka iri-iri da suka hadar da Athma, sakamakon kwazazzabon...
Aminu Abdullahi Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kama gandaye 11 da suka hadar da mata 8 da maza uku a sassa daban daban na jihar...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar gudanarwar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ce gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne zai kaddamar da Ahmad Musa a matsayin sabon...
Aminu Abdullahi Jami’an Vigilante da ke Unguwar Hotoro sun kama wani matashi mai suna Dayyabu Inuwa da ya saci injin masallacin domin ya siyar ya yi...