Nasiru Yusuf Ibrahim Shugaban rikunin kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya nisanta kansa da wani labari da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani cewa...
Jibrin Baba Ndace A zafin ranar 29 ga watan Oktoba, 2023 ne aka samu wani canji na alheri da ya lulluɓe harabar Voice of Nigeria...
Farfesa Faruk Sarkinfada Bayan nasarar da Allah Madaukakin Sarki ya baiwa Gwamnan jihar Kano Eng Abba Kabir Yusuf a kotun koli ta Nigeria bisa tabbatar...
Na saurari jawaban da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi a gaban ‘yan jaridar Aso Rock jiya. Magana ta gaskiya a duniyance, Kwankwaso ya nuna wa...
Aminu Abdullahi Shugabannin Fulani wato (Ardo) daga sassa daban-daban na Najeriya sun jaddada goyon bayansu ga dan takarar jam’iyyar APC Sanata Bola Ahmed Tinubu...
Magaji Galadima A ranar Litinin 12 ga watan Disamba 2022 gwamnatin ƙasar Aljeriya ta aiko da wani jirgi na musamman domin ya ɗauki mai...
Bello Muhammad Sharada A tarihi Kano gari ne na ilimi. Kano gari ne na addini. Kano gari ne na kasuwanci. Kano gari ne...
Farfesa Umar Labdo Muhammad Mutuwar Dr Yusuf Qaradawi, Allah ya yi masa rahama, ta fito da abubuwa wadanda a da suke boye. Misali, ta...
Jamilu Uba Adamu Wani muhimmin tarihi da yakamata jama’a su sani shi ne, Marigayiya Sarauniya Elizabeth ce ta kaddamar da fara ginin Filin wasa...
Jamilu Uba Adamu An kammala Shirye-Shiryen gudanar da wasan karshe na gasar cin kofin Kwallon kafa na “Ahlan Cup’ tsakanin Samba Kurna da Good Boys Dorayi....