Malam Ibrahim Shekarau A’uzu Billahi Minashshaidanirr Rajim, Bismillahir Rahmanir Rahim, Ma Sha Allahu La Kuwwata Illa Billah. Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wa Barakatuhu. Ni Ibrahim Shekarau Sardaunan...
Nasiru Yusuf Ministan Sadarwa Farfesa Isa Ali Pantami ya kai ziyarar ta’aziyya gidan su Hanifa Abubakar, yarinya ‘yar shekara biyar waddaa aka kama shugaban makarantarsu da...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar KAROTA ta ragewa ‘yan Adaidata Sahu kudin sabunta shaidar tuki daga dubu N8000 zuwa N5000. KANO FOCUS ta ruwaito wannan na kunshe...
Nasiru Yusuf The Minister of Information and Culture, Alhaji Lai Mohammed has on Tuesday inaugurated a 15-member audience measurement task force, which has Director General of...
Mukhtar Yahya Usman Al’umma a Kano na ci gaba da yin tofin ala tshine ga mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo bayan da ya shiga masallaci...
Mukhtar Yahya Usman Manoman tumatir a Jihar Kano sun ce nan gaba farashinsa zai yi tashin gwauron zabo saboda rufe Madatsar Ruwa ta Tiga da ke...
Mukhtar Yahya Usman Biyo bayan shirin yajin aikin da ‘yan Adaidata Sahu ke yi a gobe Litinin Jami’ar Yusuf Maitama Sule to soke jarrabawar da za...
Jamilu Uba Adamu A yau ne aka fara wasannin gasar Kwallon Kafa ta kasashen Nahiyar Afrika a kasar Kamaru. Bisa hakane naga dacewar yin waiwaye akan...
Daga Imam Murtadha Gusau Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu Alaikum Ya ku bayin Allah! Abu ne da kowa ya sani, kuma ya amince,...
Daga Imam Murtadha Gusau Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu Alaikum Inna lillahi wa inna ilaihi raaji’uun! Lallai daga Allah muke, kuma zuwa gare...