Nasiru Yusuf Hukumar tsara birane ta jihar Kano (KNUPDA) ta rushe wani Masallaci da makarantar Islamiyya wanda mazauna Sabuwar Zawaciki dake yankin Karamar Hukumar Kumbotso suke...
Nasiru Yusuf A karo na biyu Sheikh Abduljabbar ya kuma korar lauyoyin da suke kare shi a Kotu, inda yake ake tuhumarsa da yin batanci ga...
Hukumar Hisbah ta ce za ta bude makarantar koyon zamantakewar aure a Jihar Kano cikin , a watan Nuwambar wannan shekara. KANO FOCUS ta ruwaito babban...
Nasiru Yusuf Sheikh Abdulwahid Muhammad Nazifi Alkarmawi ya ce ya fara yin walimar Maulidin shan kauri ne don girmamawa ga Annabi Muhammad (S.A.W). Malamin ya shaidawa KANO...
Aminu Abdullahi Shugaban majalisar malamai ta Kano Sheikh Ibahim Khalil, ya bayyana rikicinsa da malaman da suka yi yunkurin tsigeshi a matsayin wata jarrabawa daga Allah....
Aminu Abdullahi Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shiga cikin jerin musulmi 500 masu karfin fada aji a duniya. Cibiyar nazarin addinin musulunci...
Aminu Abdullahi Wani matashi mai suna Aliyu Na Idris ya sanya kansa a kasuwa yana neman wanda zai saye shi a Kano. KANO FOCUS ta ruwaito...
Aminu Abdullahi Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ko kaɗan bai yi mamakin rashin jituwar da ta dabaibaye jam’iyyar APC a jihar Kano...
Aminu Abdullahi Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya karrama Mai ba shi shawara kan harkokin addinai Alhaji Ali Baba A gama lafiya da Malam...
Aminu Abdullahi Wani matashi da ba a kai ga tantance sunansa ba ya kashe kansa ta hanyar rataya a karanta hukumar Kiru. KANO FOCUS ta ruwaito...