Nasiru Yusuf Ibrahim Shugaban rikunin kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya nisanta kansa da wani labari da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani cewa...
Aminu Abdullahi Shugabannin Fulani wato (Ardo) daga sassa daban-daban na Najeriya sun jaddada goyon bayansu ga dan takarar jam’iyyar APC Sanata Bola Ahmed Tinubu...
Jamilu Uba Adamu An kammala Shirye-Shiryen gudanar da wasan karshe na gasar cin kofin Kwallon kafa na “Ahlan Cup’ tsakanin Samba Kurna da Good Boys Dorayi....
Jamilu Uba Adamu Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar doke Katsina United daci daya da nema (1-0 ) a fafatawar da suka yi...
Mukhtar Yahya Usman Masarautar sharifai ta kasa da ke da shalkwatarta a Kano ta koka kan yadda wasu da ke kiran kansu sharifai suke amfanin da...
Nasiru Yusuf Tun daga shekarun 1960, lokacin da kwayoyin kayyade iyali na mata suka shiga kasuwa, masana kimiyya suke ta fadi-tashin ganin sun samar da wasu...
Jamilu Uba Adamu, daga Katsina Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United ta lallasa Kano Pillars a wasan da aka buga yau Alhamis agarin Katsina. KANO FOCUS ta...