Aminu Abdullahi Harkokin karatu sun fara samun tasgaro a jami’ar Bayero dake jihar Kano sakamakon yajin aikin kungiyar ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba wato SSANU...
Aminu Abdullahi Makwani uku da gudanar da zabukan kananan hukumomi a jihar Kano amma har yanzu ba a biya wadanda suka gudanar da aikin zaben hakkinsu...
Aminu Abdullahi Gwamnatin Kano ta fara aiwatar da shirinta na yanka filaye a cikin gidan rediyo manona da ke unguwar tukuntawa da ke karamar hukumar Birni...
Zulaiha Danjuma Shigowar yanayin sanyi a jihar Kano da ma wasu jihohin ya sanya matasa da dama kauracewa fita sallar asubahi. A zantawar jaridar Kano Focus...
Aminu Abdullahi Mata da dama ne a nan Kano ke nuna farincikinsu tare da yabawa gwamnati kan matakin da ta dauka na kulle gidajen kallo a...
Aminu Abdullahi Hauhawar farashin man gyada a Kano ya sabba karuwar farashin kosai da awara da sauran kayan da ake sarrafawa da man gyada. Kano Focus...
Mukhtar Yahya Usman A yayin da muke bankwana da shekarar 2020 Kano Focus ta yi nazari kan muhimman abubuwan da suka faru a jihar Kano da...