Aminu Abdullahi Daliban sakandiren fasaha a jihar Kano 10,691 da kuma na bangaren Arabiyya 13,210 ne ba za su samu shiga manyan makarantu a bana ba....
Zualiha Danjuma Baban jojin jihar Kano mai shari’a Sagir Umar ya saki fursunoni 37 kafin cikar wa’adin su a daukacin gidajen yarin da ke jihar nan....
Aminu Abdullahi ‘Yan fansho a jihar Kano na zargin gwamatin Kano da wawushe musu kudade da hakan ya sa ta kasa biyansu kudin watan Nuwamba Kano...
Recent Comments