Aminu Abdullahi Kotun Majistire mai lamba 8 a Kano ta baiwa ‘yan sanda umarnin bincikar shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi bisa zargin cin zarafin...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban kungiyar masu kishin arewacin kasar nan(Arewa Concern Citizen Development ) Alhaji Rufa’I Mukhtar Dan Maje ya ce daukar matakin da kungiyar masu...
Aminu Abdullahi Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta tursasawa gidanjen mai sama da 20 da suka boye mai...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sako tsohon mai baiwa gwamna shawar kan kafafen yada labarai na zamani Salihu Tanko Yakasai. Kano Focus ta ruwaito...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar kare hakkin masu siyan kayayyaki ta jihar Kano KSCPC takama wata mota makare da maganin kara karfin maza marar inganci. Kano Focus...
Mukhtar Yahya Usman Babban limanin Kano Farfesa Sani Zaharadden da kuma shugaban masallacin Abuja Farfesa Shehu Galadanci ne za su yi alkalanci a mukabalar da za...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sanya ranar Lahadi 7 ga watan Maris domin gudanar da muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da malaman Jihar...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kori Mai bashi shawara Kan kafafen sadarwa na zamani Salihu Tanko Yakasai. Kano Focus ta ruwaito wannan...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta tsare hadimin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduj, Salihu Tanko Yakasai a birinin tarayya Abuja bisa dalilan...
Aminu Abdullahi Gwamnatin jihar Kano ta rufe makarantun kwana 10 a fadin jijar nan. Kano Focus ta ruwaito cewa kwamishinan ilimi Sunusi Sai’du Kiru ne ya...