Farfesa Malumfashi Wannan wani raddi ne da Farfesa Ibrahim Malumfashi ya yi wa Abduljalil Ismail Ajis Afwan, na so na dawo da zancen a sahar...
Farfesa Faruk Sarkinfada Hakika ilimin kimiyya da fasaha baiwa ce ta Ubangiji da kebanci wasu daga cikin bayinsa da ita, wanda su kuma su ke da...
Misbahu Hamza Zuwa Ga Gwamnatin Jihar Kano, Masarautar Kano, Hukumar Hisba, Da Ƙungiyar Mallaman Jihar Kano Assalamu Alaikum, Da sunan ƴancin ɗan Adam;...
Fassarar Jawabin Shugaban Kasa Bola Tinubu na Ranar Demokuradiyya Ya ku `yan uwana `yan Najeriya bari mu fara da taya juna murnar sake ganin...
Farfesa Ahmad Murtala Bismillahir Rahmanir Rahim Allah ya yi Salati ga Annabinmu Muhammad da Alayensa da Sahabbansa baki ɗaya. Bayan haka, a yammacin yau...
Jibrin Baba Ndace A zafin ranar 29 ga watan Oktoba, 2023 ne aka samu wani canji na alheri da ya lulluɓe harabar Voice of Nigeria...
Farfesa Faruk Sarkinfada Bayan nasarar da Allah Madaukakin Sarki ya baiwa Gwamnan jihar Kano Eng Abba Kabir Yusuf a kotun koli ta Nigeria bisa tabbatar...