Aminu Abdullahi Wani matashi mai suna Surajo Dauda ya hadiyi zuciya ya mutu saboda ya kasa biyan bashin N165,000 da ake binsa. Kano Focus ta ruwaito...
Aminu Abdullahi Kotun majistire mai lamba 33 dake unguwar Gyadi-Gyadi ta yankewa wani matashi Rabi’u Muhammad daurin watanni bakwai a gidan yari bisa furcin zai kashe...
Aminu Abdullahi Babban jojin jihar Kano Sagir Umar ya kaddamar da kotuna tare da rantsar da alkalan da zasu saurari korafe-korafen zabukan kannan hukumomi da aka...
Aminu Abdullahi Hauhawar farashin man gyada a Kano ya sabba karuwar farashin kosai da awara da sauran kayan da ake sarrafawa da man gyada. Kano Focus...
Zulaiha Danjuma Hukumar kasuwar sayarda wayoyi ta Farm Center ta kama wani matashi mai suna Auwalu Adam da ke damfarar jama’a ta hanyar sayar musu da...
Rafi’atu Ilyasu Wata mata mai suna Suwaiba Shu’aib da ke zaune a kauyen Gimawa da ke karamar hukumar Doguwa ta kashe budurwar da mijinta zai aura...
Aminu Abdullahi Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin rufe gidajen kallo da gidajen biki da ke fadin jihar sakamakon bullar annobar Korona a karo...
Aminu Abdullahi Sabon shugaban karamar hukumar Bebebji Ali Namadi da ya samu nasarar a zaben da aka gudanar ranar Asabar ya rasu. Kano Focus ta ruwaito...
Aminu Abdullahi Fitaccen malamin addinin musulunci a Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce haramun ne musulmi ya karbi tallafin kudaden da gwamnati ko bankuna ke...
Zulaiha Danjuma A ya yin da aka koma makarantu a yau, dalibai da dama sun kauracewa komawa makarantar a jami’ar Bayero da ke nan Kano. A...