Aminu Abdullahi Kungiyar kwadago ta kasa ta bukaci gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da ya dakatar da zabtare albashin ma’aikatan Kano don kaucewa barkewar rikicin ma’aikata....
Aminu Abdullahi Anbude wata tashar mota a nan Kano da ake kira tashar Buhari, a kan titin France Road da ke yin amfani da akori-kura domin...
Zulaiha Danjuma Matasa a uguwar Hausawa Babban Giji da ke karamar hukumar Tarauni sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da soke dan takarar kansilansu da aka...
Aminu Abdullahi Jami’an Vigilante da ke unguwar Sharada sun kama matashin da ya gudu da baburin haya na Opay da ake zuwa burge yan mata da...
Aminu Abdullahi Dalibai a jihar Kano na bayyana mabanbanta ra’ayoyi dangane da batun sake kulle makarantu da gwamnatin tarayya ke shirin yi. Kano Focus ta ruwaito...
Rafi’atu Ilyasu Rundunar ‘yan sadan jihar Kano ta kubutarda wani matashi Mukhtar Umar da ya yi yunkurin hallaha kansa ta hayar rataya a unguwar ‘Yankaba da...
Aminu Abdullahi Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane uku ‘yan gida daya, bayan da gobara ta kone gidansu a unguwar Rijiyar...
Aminu Abdullahi Tsohon gwamnan jihar Kano lokacin mulkin soja Aminu Isah Kantagora ya rasu yana da shekaru 65. Kano Focus ta ruwaito Kanal Kwantagora ya rasu...
Zulaiha Danjuma Tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II ya bukaci al’ummar kasar nan da su yi hanzarin karbar rigakafin KORONA da zarar gwamnati ta samar....
Mukhtar Yahya Usman Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Mu’azu Magaji ya ce idan ba tsoro ba shugaban riko na jami’iyyar APC a jihar Kano Abdullahi...