Aminu Abdullahi Yayin da aka cika shekara goma da fara satar yara a Kano ana kaisu kudancin kasarnan, iyayen yaran sun zarigi gwamnatin Kano da nuna...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Al’amin Mohammed Bello mai shekaru 20 da wasu mutane uku bisa yunkurin hallaka...
Aminu Abdullahi Hukumar KAROTA ta kama wani inyamuri Mista Ekennah Okechuku da ya yi safarar kwalaye sama da guda 60 dake dauke da tabar wiwi zuwa...
Mukhtar Yahya Usman A yayin da muke bankwana da shekarar 2020 Kano Focus ta yi nazari kan muhimman abubuwan da suka faru a jihar Kano da...
Alhaji Tanko Yakasai A watan Disamba na shekarar 2016, an shirya wata mukala domin a tayani murnar cikata shekara 90 a duniya. A wannan lokaci ya...
Zulaiha Danjuma Gwamnatin tarayya ta umarci jihar Kano da sauran jihohin kasar nan da su sake bude dukkanin dakunan gwaje-gwajen Covid-19 da aka rufe a baya....
Aminu Abdullahi Wata kungiya mai suna Musan Juna Jeans and T-Shirts Association da ke kasuwar Kofar Wambai a nan Kano ta gudanar da saukar alqur’ani da...
Zulaiha Danjuma Koton majistare dake Nomansland a Kano ta yankewa wasu matasa biyu hukunci bulala sha biyu bayan da aka gurfanar dasu gabanta kan zargin ta’ammuli...
Mukhtar Yahya Usman Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ziyarci kabarin makaman Karaye kuma mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso da...
Hukumar dake wayar dakan jama’a ta kasa (NOA) ta nemi goyon bayan jama’ar Kano wajen kiyaye ka’idojin hana bazuwar annobar Covid-19 a jihar. Daraktan hukumar a...