Mukhtar Yahya Usman Goro ɗan itaciya ne da ake amfani da shi domin ci, haka nan alama ce ta karrama baƙo yayin bukukuwa da sauran taruka,...
Aminu Abdullahi Shayar da jariri nonon uwa zalla tsahon watanni shida daga lokacin da aka haifi jariri na sanya soyayya da shakuwa tsakanin uwa da jaririn...
Mukhtar Yahya Usman Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara ya ce ya shirya tsaf domin yin mukabala da malaman Kano kamar yadda gwamnatin Kano ta bukata. Kano Focus...
Mukhtar Yahya Usman Farin jinin gwamna Kano Abdullahi Umar Ganduje na ci gaba da habaka a jihar Kano tun bayan da ya dauki matakin dakatar da...
Tsohon kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Muhammad Wakili, ya musanta rahotannin da ke yadawa cewa ya mutu sakamakon hadarin mota. Kano Focus ta ruwaito a jiya...
Aminu Abdullahi Fitaccen jarimin masana’antar Kanywood Aminu Saharif Momo ya ce Ya ce a yanayin da ake ciki yanzu da a gina masallatai da islamiyyu gwara...
Aminu Abdulahi ‘Yan mata da dama ne suka soki kiran shehin malamin nan na Kano Sheik bn Usman na cewar lokaci ya yi da yakamata a...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ne zai jagoranci mukabala tsakanin Abduljabbar Kabara da...
Aminu Abdullahi Jam’iyyar PDP ta ce matakin da shugabannin jam’iyyar APC suka dauka na tilastawa ma’aikatan gwamnati yin rijita da jam’iyar a jihar Kano taaaddancin siyasane....
Mukhtar Yahya Usman Gwamantin Kano ta ce akwai yiwurar rushed gadar sama ta kofar Nassrawa sakamakon zaizayerar da ya fara Yi. Kano Focus ta ruwaito kwamishinan...