Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Al’amin Mohammed Bello mai shekaru 20 da wasu mutane uku bisa yunkurin hallaka...
Aminu Abdullahi Hukumar KAROTA ta kama wani inyamuri Mista Ekennah Okechuku da ya yi safarar kwalaye sama da guda 60 dake dauke da tabar wiwi zuwa...
Zulaiha Danjuma Gwamnatin tarayya ta umarci jihar Kano da sauran jihohin kasar nan da su sake bude dukkanin dakunan gwaje-gwajen Covid-19 da aka rufe a baya....
Aminu Abdullahi Wata kungiya mai suna Musan Juna Jeans and T-Shirts Association da ke kasuwar Kofar Wambai a nan Kano ta gudanar da saukar alqur’ani da...
Zulaiha Danjuma Koton majistare dake Nomansland a Kano ta yankewa wasu matasa biyu hukunci bulala sha biyu bayan da aka gurfanar dasu gabanta kan zargin ta’ammuli...
Mukhtar Yahya Usman Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ziyarci kabarin makaman Karaye kuma mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso da...
Hukumar dake wayar dakan jama’a ta kasa (NOA) ta nemi goyon bayan jama’ar Kano wajen kiyaye ka’idojin hana bazuwar annobar Covid-19 a jihar. Daraktan hukumar a...
Zulaiha Danjuma Iyayen wata yarinya mai suna Nusaiba Muhammad sun zargi hukumar Hisba da yiwa yarsu Auren Dole. Kano focus ta ruwaito iyayen yarinyar ‘yan asalin...
Zualiha Danjuma Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama guda daga cikin wadanda ake zargi da kashe wani magidanci mai suna Abubakar Idris a...
Aminu Abdullahi Hukumar dake lura da guraren shakatawa ta jihar Kano ta ce haramun ne masu wuraren shakatawa da Otal Otal su baiwa yaro ko yarinya...