Zulaiha Danjuma Kamfanin Glo ya ce ba zai bi umarnin gwamnati ba na cire cajin N20 daga layin duk wanda ya nemi a nuna masa lambarsa...
Hukumar dake samar da katin shaidar dan kasa (NIMC) ta fitar da fom ga wadanda ba su samu damar mallakar katinba domin yin rijista cikin sauki...
Aminu Abdullahi Kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars ta ce ba za ta lamunci lalaci da rashin kokarin ‘yan wasa ko wani lamari da zai kawowa...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta ce tana aiki kafa da kafa da sauran al’umma domin tabbatar da tsaron lafiya da dukiyoyin al’umma jihar...
Aminu Abdullahi Mai baiwa gwamnan Kano Abdullahi Ganduje shawara kan harkokin addinai Ali Baba Fagge ya lashe aman da ya yi na zargin tsohon gwamnan jihar...
Zulaiha Danjuma Gwamnatin Kano za ta fara kama wadanda ke yawo ba tare da sanya takunkumin fuska ba wato (Face Mask) da ga ranar Laraba mai...
Mukhtar Yahya Usman Tsahon Gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi kira ga mata a jihar Kano musamman ma ‘yan Kwankwasiyya da su tanadi muciya...
Aminu Abdullahi Kotun majistire mai lamba 12 dake gidan Murtala ta sallami wasu magidanta biyu da suka shafe shekaru hudu a gidan yari bayan da ta...
Aminu Abdullahi Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da wasannin ma’aikata na kasa mai taken ‘Federation of Public service games (FEPSGA ) karo na 39 a jihar....
Zulaiha Danjuma Hukumar Hisba ta ce tana shirin hana yin bukukuwa da daddare musamman ma ‘fati’ a fadin jihar Kano, sakamakon cin karo da lokutan Sallah...