Jamilu Uba Adamu, daga Katsina Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United ta lallasa Kano Pillars a wasan da aka buga yau Alhamis agarin Katsina. KANO FOCUS ta...
Nasiru Yusuf Allah ya yi wa Shugaban Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci a Nigeria Dr. Ibrahim Datti Ahmad rasuwa ranar Laraba....
Nasiru Yusuf Ministan Shari’a Barista Abubakar Malami ya ce zargin da wasu ke yi cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi watsi d jihar Kano ba...
Nasiru Yusuf Wani direban adaidaita sahu Malam Abdullahi ya mayarwa da wani fasinja kwamfiyutar da ya manta a mashin din sa. KANO FOCUS ta ci karo da...
Aminu Abdullahi Kasuwar zobo da kunun aya da lemo da kuma lamurje na neman 6acewa a jihar Kano biyo bayan hana sayar da kayan hadin lemukan...
Mukhtar Yahya Usman Fitaccen darktan shirya fina-finan Hausa Ashiru Nagoma ya fito daga Asibiti bayan da likitoci suka tabbatar da samun lafiyarsa. Kano Focus ta ruwaito...
Aminu Abdullahi Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) to kone gurbatattun kayayyaki na sama da naira miliyan 600. Kano Focus ta ruwaito...
Aminu Abdulllahi Wata kungiya mai suna Say No Campaign ta soki yadda al’umma ke mayar da hankalinsu kacokan kan gwamnatin tarayya kan al’amurn da suka shafi...
Mukhtar Yahya Usman Mai alfarama Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce baiga dalilin da zai sa a yi mukabala tsakanin Abduljabbar Kabara...
Aminu Abdullahi Kotun Majistire mai lamba 8 a Kano ta baiwa ‘yan sanda umarnin bincikar shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi bisa zargin cin zarafin...