Aminu Abdullahi Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano mai Sama’ila Shu’aibu Dikko yakama aiki a ranar Juma’a. Kano Focus ta ruwaito cewa wannan na kunshe ne...
Mukhtar Yahya Usman Abdullahi Dikko Inde tsohon shugaban hukumar Kwastam, da kuma fitaccen dan gwagwarmayar nan Dakta Junaidu Muhammad sun rasu da yammacin yau Alhamis ....
Aminu Abdullahi Hukumar kare hakkin masu siyan kayayyaki ta jihar Kano (CPC) ta kama motar dakon kaya dake dauke da jabun magunguna da kudinsu yakai kimanin...
Aminu Abdullahi Malam Abduljabar Nasiru Kabara ya bukaci masoyansa da suka kai gwamnatin Kano kara kan dakatar da shi daga yin wa’azi da rufe masallatansa da...
Aminu Abdullahi Gwamnan jihar Neja Abubakar Bello ya bada umarnin rufe daukacin makarantun kwana dake jihar har sai baba tagani. Kano Focus ta ruwaito cewa gwamnan...
Majalisar Karamar hukumar Gumel ta samar da kudirin dokar da ya ce dolene kayan lefen da mai neman aure zai yi a karamar hukumar kar ya...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar Hisbah ta kafa kwamitin mutane biyar domin bincikar jami’inta Sani Uba Rimo da ake zargi da neman matar auren a wani otal...
Aminu Abdullahi Wani matashi Mustapha Muhammad da ke zaune a unguwar musukwani a karamar hukumar Birni ya kashe kansa ta hanyar caccakawa kansa kwalaba. Kano Focus...
Aminu Abdullahi Halastaciyyar kungiyar masu saida ingantattun magunguna ta kasa reshen jihar Kano ta mika gurbatattun magunguna na kimanin naira miliyan 100 data kama ga hukumar...
Aminu Abdullahi Sha’aban Ibrahim Sharada dan majalisar wakilitar karamar hukumar Birnin ya zargi gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da shugabancin jam’iyyar APC da yaunkurin hanashi sabunta katin...