Zuaiha Danjuma Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta kasa NECO ta dakatar da jarrabawar watan Oktoba da ake gudanawar a halin Kano Focus ta ruwaito jamai’in...
Aminu Abdulahi Hauhawar farashin siminti ya jayo matasa masu shirin yin aure musamman ma masu karamin karfi a jihar Kano daga auren su. Kano Focus ta...
Nasiru Yusuf Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta koka kan karancin Likitoci a jihar Kano. Kano Focus ta ruwaito shugaban kungiyar Usman Ali...
Zulaiha Danjuma Mata a Kano sun bayyana dalilai biyar da ya sanya suka fi son namiji mai gemu fiye da wanda bashi da shi. A hirar...
Nasiru Yusuf Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wani likita bisa zargin harba bindiga yayin arangama tsakanin masu zanga-zangar #EndSARS da kuma yan daba a...
Aminu Abudullahi Tsohon gwamnan jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya bude sabuwar makarantar firamare ta makiyaya mai dauke da azuzuwa shida a kauyen Munture da...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta fara tantance sha’irai masu begen fiyayyen halitta yau Talata anan Kano. Kano Focus ta...
Mukhtar Yahya Usman Ana zargin mutane hudu sun mutu a unguwar Sabon Gari da ke nan Kano bayan da zanga-zangar #EndSARS ta rikide zuwa tashin hankali....
Mukhtar Yahya Usman Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin ganin an gudanar da zaben kananan hukumomi cikin lumana da kwanciyar hankali....
Mukhtar Yahya Usman Mai martaba sarkin Karaye Ibrahim Abubakar na II ya bukaci al’ummar masarautar sa da su tabbata sun mallaki katin dan kasa. Kano Focus...