Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce ko kadan gwamnatinsa ba ta wani shiri na sake gargame al’umma, a cewarsa kullewar ba abinda...
Mukhtar Yahya Usman Gwamman Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci a samar da doka da za ta hana makiyaya zirga-zirga daga arewacin kasar nan zuwa wasu...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama mutumin da ya sassari matar sa mai dauke da juna biyu tare da wanta a harabar kotu...
Rafi’atu Ilyasu Kotun majistary mai lamba hudu da ke zamanta a gidan Murtala, ta yankewa wani mutum mai suna Abubakar Bello da tuni da aka ce...
Aminu Abdullahi Gwamnatin Kano ta ce ta yanka filotai a gidan rediyon manoma na jihar Kano dake unguwar Tukuntawa ne sakamakon barazanar tsaro da gidan rediyon...
Zulaiha Danjuma Gwamnatin tarayya ta baiwa kamfanonin sadarwar kasar nan damar yiwa jama’a rijistar dan kasa ga wadanda basu samu damar yi ba. Kano Focus ta...
Aminu Abdullahi Wani magidanci ya sari tsohuwar matarsa da ke dauke da juna biyu tare da wanta jim kadan bayan fitowarsu daga babbar kotun shari’ar musulunci...
Aminu Abdullahi Gwamnatin Kano ta fara aiwatar da shirinta na yanka filaye a cikin gidan rediyo manona da ke unguwar tukuntawa da ke karamar hukumar Birni...
Aminu Abdullahi Hukumar Hisbah ta umarci masu laifin da ta kama da suyi sallar nafila raka’a 30 zuwa 50 kafin a kammala bincikarsu a aikeda su...
Rafi’atu Ilyasu Tun bayan da Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe gidajen biki a fadin jihar nan sakamakon dawowar cutar Korona, amare da masu gidajen...