Aminu Abdullahi Wasu da ake zargin barayi ne sun hallaka wani matashi mai suna Aminu Salihu mazaunin Gyadi-gyadi da ke karamar Hukumar Tarauni a yunkurin sa...
Zulaiha Danjuma Hukumar (KAROTA) ta ce gwamnatin jihar Kano ta bata damar fadada ayyukanta zuwa wasu hukumomi da ma’aikatun gwamnati da ma wasu wurare da dama....
Aminu Abdullahi Matasa a jihar Kano sun koka kan yadda siyasar uban gida da kudi ke neman kassara musu mafarkin su na zama zababbu a matakai...
Aminu Abdullahi Al’ummar unguwar Badawa da ke karamar Hukumar Nasarawa a Kano sun tsinci gawar wani matashi da aka kashe aka jefar a bola. Kano Focus...
Mukhtar Yahya Usman Kwalejin koyon aikin tsafta ta jihar Kano wato (School of Hygiene) ta ce shirye-shirye sun yi nisa wajen ganin ta fara karatun...
Mukhtar Yahya Usman Kungiyar masu shirya fina-finan Hausa ta jihar Kano MOPPAN ta kori fitacciyar Jarumar nan Rahama Sadau bayan da ta wallafa wasu hotunan ta...
Aminu Abdullahi Wasu gungun ‘yan daba a unguwar Sani Mainagge da ke cikin birnin Kano a karamar hukumar Gwale sun kashe wani matashi mai suna Auwalu...
Zulaiha Danjuma Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta kasa NECO ta bayyana ranar litinin 9 ga watan nuwamba a matsayin ranar da za a ci gaba...
Nasiru Yusuf A ranar Alhamis ne aka yi Maulidin shan kaurin Annabi Muhammad (SAW) a Masallacin Juma’a na Shehi Malam Karami dake Madinatul Karmawi, Kofar Waika...
Zulaiha Danjuma Wani kwarraren likitan mata da ke asibitin koyar na jami’ar Jos Dakta Kenneth Egwuda ya bayyana matsaloli goma da kaciyar mata ke haifarwa...