Aminu Abudullahi Tsohon gwamnan jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya bude sabuwar makarantar firamare ta makiyaya mai dauke da azuzuwa shida a kauyen Munture da...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano ta fara tantance sha’irai masu begen fiyayyen halitta yau Talata anan Kano. Kano Focus ta...
Mukhtar Yahya Usman Ana zargin mutane hudu sun mutu a unguwar Sabon Gari da ke nan Kano bayan da zanga-zangar #EndSARS ta rikide zuwa tashin hankali....
Mukhtar Yahya Usman Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin ganin an gudanar da zaben kananan hukumomi cikin lumana da kwanciyar hankali....
Mukhtar Yahya Usman Mai martaba sarkin Karaye Ibrahim Abubakar na II ya bukaci al’ummar masarautar sa da su tabbata sun mallaki katin dan kasa. Kano Focus...
Aminu Abdullahi Babbar kotun jihar Kano mai lamba bakwai ta dakatar da kotun majestiri mai lamba 12 daga ci gaba da sauraron shari’ar zargin cin hanci...
Zulaiha Danjuma Hukumar shirya jarrabawar fita daga Sakandire ta kasa NECO ta ‘dage rubuta jarrabawar Kwamfuta da ta tsara rubutawa a ranar Litinin 19 ga watan...
Aminu Abdullahi Wani matashi mai suna Iliyasu Tanimu dan asalin karamar hukumar Garun Malam a nan Kano ya kashe Abokisa Ibrahim Sani biyo bayan sa-in-sa da...
Zulaiha Danjuma Hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano (KNSWB) ta ce rashin isashshiyyar wutar lantarki da hukumar KEDCO ke hana su ya sanya ake...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kashe Naira biliyan biyu da miliyan dari uku wajen shirya zaben kananan hukumomin da ke tafe....