Mukhhtar Yahya Usman ‘Yan kasuwar Muhammad Abubakar Rimi da ke (Sabon Gari) sun nemi majalisar dokokin jihar Kano da tayi duba na tsanaki kan dokar sabunta...
Zulaiha Danjuma Al’umma da dama ne a Kano suka tofa albarkacin bakinsu kan ragin da gwamnatin tarayya ta ce ta yi kan farashin man fetur a...
Mukhtar Yahya Usman Masarautar Gobir da ke jihar Sokoto ta nada mawakin nan na Kano Aminudeen Ladan Ala da aka fi sani da Alan waka a...
Zulaiha Danjuma Ana zarigin wasu Fulani da suka fito daga jihar Sokoto da yi wa wani shugaban makarantar Firamare Malam Sani Uba dukan kawo wuka da...
Aminu Abdullahi Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller Road ta yi umarnin da a biya shugaban hukumar KAROTA Bappa Babba Dan Agundi N50,000...
Aminu Abdullahi Mambobin majalisar dokokin jihar Kano guda biyar da majalisar ta dakatar a baya sun nemi a sakar musu kudadensu da aka rike lokacin da...
Aminu Adullahi Wani matashi dan shekaru 16 ya rasa ransa a unguwar Kwarin Barka dake karamar hukumar Kumbotso a yunkurin sa na kubutar da abokanansa daga...
Aminu Abdullahi Kungiyar tsaro ta Vigilante da ke Unguwa Uku a karamar hukumar Tarauni ta kama wasu ‘yan damfara uku da suke fakewa da addini suna...
Mukhtar Yahya Usman Hukuamr kula da gidajen gwamnatin tarayya (FHA) ta baiwa al’ummar Sharada bangaren rukunin gwamnatin tarayya da suka yi gini ba kan ka’ida ba...
Zulaiha Danjuma Hukumar Hisba ta ce ta kama akalla mabarata 178 tun daga watan Satumba zuwa watan Disambar da muke ciki. Shugaban hukumar ta Hisba Muhammad...