Aminu Abdullahi Kotun daukaka kara ta jihar Kano ta fara saurar karar da aka daukaka gabanta bisa hukuncin da kotun shari’ar musulunci ta yanke na kashe...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce ta kashe naira biliyan daya da miliyan dari takwas wajen biyan kudaden tallafin karatun daliban jihar Kano da ke...
Mukhtar Yahya Usman Magoya bayan jam’iyyar APC da dama ne suka fito zanga-zagar adawa da dan takarar da jam’iyyar APC ta fitar a matsayin wanda zai...
Mukhtar Yahya Usman ‘Yan takara 17 cikin 23 da suka tsaya neman shugabancin kujerar karamar hukumar birni karkshi jam’iyyar APC sun ce basu amince da tsayar...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar Kwastam ta ce ta kama kayan gwanjo na milyoyin nairori da aka shigo da su Kano ba bisa ka’ida ba. Kano Focus...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta bukaci manyan makarantun jihar nan da su tabbatar suna bin dokoki da ka’idojin da hukumomi suka gindaya na yaki da...
Zulaiha Danjuma Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya umarci shugaban hukumar karbar koken al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin...
Mukhtar Yahya Usman Wani matashi mai suna Abubakar Umar ya yi yunkurin hallaka kansasa ta hanyar shan fiya-fiya saboda an karbe takarar shugaban cin karamar hukumar...
Mukhtar Yahya Usman Jami’an lafiya sun fara yiwa ‘yan wasa da kuma shugabannin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da ake sa ran za su je...
Babbar kotun jiha ta yankewa wani ma’aikacin Bankin Union Rabi’u Hassan Dawaki daurin shekaru 17 a gidan yari bisa laifin zamba cikin aminci. Kano Focus ta...