Mukhtar Yahya Usman Wata gobara da ta tashi a gidan wani mutum mai suna Abdurrahman Babawo ta hallaka mutane shida a unguwar Na’ibawa ‘Yan lemo a...
Aminu Abdullahi Yajin aikin matuka baburan Adai-daita Sahu ya jawowa dalibai da dama asarar jarrabawa a jami’o’i da manyan makarantun jihar Kano da hakan ke nuna...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano zata tabbatar da kare hakkin masu korafe-korafe da wadanda ke bata bayanan sirri na miyagun laifukan da ake aikatawa....
Mukhtar Yahya Usman Yajin aikin masu Adai-daita sahu a jihar Kano ya tilastawa mutane da yawa hawa akori kura domin fita wuraren ayyukansu na yau da...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban hukumar KAROTA ta jihar Kano Bappa Babba Danagundi ya ce ba bu wani abun damuwa dan ‘yan adai-daita sahu sun tafi yajin...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar Vigilante a jihar Kano ta ce ta kwato wasu mata hudu da masu garkuwa da mutane suka sace a kauyen Gammo dake ...
Mukhtar Yahya Usman A yau Litinin ne ake sa ran za a mikawa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje rahoton kwamitin da aka kafa da zai shirya...
Mukhtar Yahya Usman Wani abu da ba a saba gani ba a jihar Kano shi ne a wayi gari haka sidda ba tare da ganin jami’an...
Aminu Abdullahi Gamayyarkungiyoyin direbobi da masu bada hayar adaidaita sahu a jihar Kano sun yi barazanar kwace baburin adaidaita sahun duk wanda yaki biyan harajin naira...
Aminu Abdullahi Motar dake dauke da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta kama da wuta akan hanyarta ta zuwa Makurdin jihar Benue don...