Mukhtar Yahya Usman Dakataccen limanin masallacin juma’a na Filin Mushe Abduljabbar Nasiru Kabara ya roki alfaramar Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da ya yi masa adalci....
Mukhtar Yahya Usman Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara ya ce matukar malaman Kano suka fahintar da shi kuskurensa to shakka babu zai karba ya kuma bar akidar...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta dakatar da Malam Abduljabbar Nasiru Kabara daga yin wa’azi, tare da bada umarnin rufe masallacinsa. Kano Focus ta ruwaito kwamishinan...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin tarayya ta amince a bude sabbin jami’o’i uku masu zaman kansu a Kano. Kano Focus ta ruwaito gwamnatin ta amince a bude...
Mukhtar Yahya Usman Allah yayiwa fitacce malamin Tarihin nan dan asalin jihar Kano da ke jami’ar Ahmadu Bello Farfesa Dahiru Yahya Rasuwa. Kano Focus ta ruwaito...
Amimu Abdullahi Rikici ya barke tsakanin ‘yan daudu da ‘yan kwamitin tsaro a unguwar Yakasai Durumin Zungura bayan da ‘yan kwamitin suka tarwatsa wani bikin .yan...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ana zargin wasu yara biyu Maryam Abubakar da Abdulkadir Abubakar sun rasa ransu sakamakon shan maganin gargajiya....
Mukhtar Yahya Usman Hukumar Hisbah da ke jihar Kano ta ce gwamnatin Kano ta sahale mata ta dauki ma’aikatan sa kai (Hisban Marshal) 5700 a fadin...
Aminu Abdullahi Wasu ‘yan bindiga da ba a kai ga sanin ko su waye ba sun harbe wani magidanci mai suna Abdullahi Yunusa har lahira a...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta rufe asibitin UMC Zahir da ke unguwar Jambulo da ke karamar hukumar Gwale a nan Kano, sakamakon samun masu KORONA...