Zualiha Danjuma Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama guda daga cikin wadanda ake zargi da kashe wani magidanci mai suna Abubakar Idris a...
Aminu Abdullahi Hukumar dake lura da guraren shakatawa ta jihar Kano ta ce haramun ne masu wuraren shakatawa da Otal Otal su baiwa yaro ko yarinya...
Aminu Abdullahi Wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun kashe wani malamin makaranta dake koyar da ilimin manya a unguwar Gwagwarwa dake karamar hukumar Nasarawa...
Aminu Abdullahi Jami’an Vigilante sun kama wani matashi Lawan Ahmad (Dan Wase) da ake zargi da siyar da mugan kwayoyi da kuma yiwa al’umma kwace a...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da kubutar da attajirin nan dan asalin karamar hukumar Minjibir Alhaji Abdullahi Bello Kolos a daren...
Aminu Abdullahi Jam’iyar PDP a jihar Kano tace ta shirya tsaf don tunkara duk wata barazana da jam’iyyar APC ko mabiyanta za ta zoma ta da...
Zulaiha Danjuma Fitaccen malamin addinin Islamar nan da ke Kano sheik Abubakar Abdussalam Baban Gwale ya ce bai halarta musulmi na kwarai ya taya kirista murnar...
Zulaiha Danjuma Wasu yan ta’adda sun kashe wani dan vigilante tare da sa ce wata mata a garin falgore dake karamar hukumar Rogo a jihar Kano....
Aminu Abdullahi Babbar Kotun Shari’ar musulunci dake nan Kano karkashin mai sharia Ustaz Ibrahim Sarki Yola ta baiwa baturen ‘yan sanda na Kwalli umarnin kamo mawakin...
Zulaiha Danjuma Hukumar Hisbah ta bukaci masu wuraren shakatawa, da na sayar da abinci har ma da wuraren biki a fadin jihar Kano da su daina...