Zulaiha Danjuma Hukumar Hisbah ta bukaci masu wuraren shakatawa, da na sayar da abinci har ma da wuraren biki a fadin jihar Kano da su daina...
Mukhtar Yahya Usman Cibiyar nazari da bunkasa al’amuran noma ta jami’ar Ahmadu Bello wato Institute for Agricultural Research (IAR) ta ce nan da shekarar 2022 za...
Aminu Abdullahi Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) reshen jihar Kano ta gargadi gwamnatin da kada ta kuskura ta sake rage albashin ma’aikata da ‘yan fansho. Kano...
Aminu Abdullahi Al’ummar garin Kwanar Dangora dake karamar hukumar Garin Malam sunkoka bisa yadda kasuwar Kwanar Gafan ta zama maboya ga masu aikata miyagun laifuka. Kano...
Aminu Abdullahi Hukumar KAROTA ta baiwa ‘yan kasuwar Katako ta unguwar Rijiyar Lemo da ke bayan asibitin Mariya a karamar hukumar Dala awanni 44 da su...
Zulaiha Danjuma Kamfanin Glo ya ce ba zai bi umarnin gwamnati ba na cire cajin N20 daga layin duk wanda ya nemi a nuna masa lambarsa...
Hukumar dake samar da katin shaidar dan kasa (NIMC) ta fitar da fom ga wadanda ba su samu damar mallakar katinba domin yin rijista cikin sauki...
Aminu Abdullahi Kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars ta ce ba za ta lamunci lalaci da rashin kokarin ‘yan wasa ko wani lamari da zai kawowa...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta ce tana aiki kafa da kafa da sauran al’umma domin tabbatar da tsaron lafiya da dukiyoyin al’umma jihar...
Aminu Abdullahi Mai baiwa gwamnan Kano Abdullahi Ganduje shawara kan harkokin addinai Ali Baba Fagge ya lashe aman da ya yi na zargin tsohon gwamnan jihar...