Amniu Abdullahi Hukumar Hisba ta cafke wasu mutane uku da ta ce sun yi mata kazafin kone shaguna a kasuwar Badume, ya yin da ta kai...
Aminu Abdullahi Hukumar samar da katin dan kasa NIMC ta yi kira ga al’umma da su kauracewa sanya lambarsu ta katin shaidar dan kasa a shafukan...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bada Umarnin bude iyakokin kasar nan hudu daga yau Laraba. Kano Focus ta ruwaito ministar kudi Zainab Shamsuna Ahmad ce ta...
Aminu Abdullahi Zanga-zanga ta barke a kwalejin ilimi ta Sa’adu Rimi da kuma kwalejin koyar al’amuran addinin musulunci ta Aminu Kano wato LEGAL da kuma...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta bayar da makwanni biyu ga al’ummar kasar nan da su tabbatar sun shigar da lambar katin dan...
Zulaiha Danjuma Zainab Nasir fitacciyar yar gwagwarmayar nan a nan Kano ta mayar da martani kan suka da jama’a ke yi mata a shafukan sada zumunta...
Aminu Abdullahi Wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun kone gidan wani jami’in kungiyar Vigilante mai suna Malam Magaji da ke unguwar Dawanau Sabuwar Abuja...
Majalisar dokokin jihar Kano ta zabi mamba mai wakiltar Mazabar Makoda, Hamisu Chidari a matsayin sabon kakakin majalisar. Kano Focus ta ruwaito ‘yan majalisar sun zabi...
Aminu Abdullahi Barayin man transformer sun gudu sun bar motarsu bayan da jami’an Civil defence suka tisa keyarsu a unguwar Danbare dake karamar hukumar Kumbotso. Kano...
Zulaiha Dajuma Tun bayan da aka daura auren Sulaiman Isa da Janine Sanchez a ranar Lahadin da ta gabata, al’umma a Kano ke ta tofa albarkacin...