Aminu Abdullahi An gurfanar da wani matshi mai suna Muntari Isma’il gaban kotun shari’ar Musulucin da ke Kofar Kudu bisa zargin zagin sahabbai a wurin Mauludi....
Zulaiha Danjuma Ma’aikatar shari’a ta jihar Kano ta ce za ta samar da kotun tafi da gidanka a harabar hukumar Hisbah ta jihar Kano domim saukake...
Zulaiha Danjuma Za a daura auren matashin nan dan jihar Kano Sulaiman Isah Isah da Ba’amurkuya Janine Stanches a ranar Lahadi 13 ga watan Disamba mai...
Zulaiha Danjuma Wani hatsarin mota da ya afku a kan hanyar Dakare dake karamar Hukumar Garko ya yi sanadiyyar mutuwar mutane takwas tare da raunata wasu...
Aminu Abdullahi Kotun magistrate dake zamanta a unguwar mariri ta yankewa direban adai-daita sahu da ya kware wajen guduwa da kayan fasinjoji da kuma mu’amila da...
Aminu Abdullahi Babbar kotun shari’ar musulunci dake Kasuwar Kurmi ta bada umarnin kamo shugaban mahautar kasuwar Kurmi Malam Al-hassan Tanko Gagara biyo bayan kin bayyana da...
Aminu Abdullahi Hukumar (EFCC) ta cafke tsohon shugaban kungiyar kasuwar kofar Wambai Musa Sani Mainagge jim kadan bayan fitowarsa daga kotu lokacin da ake sauraron shari’arsa....
Zulaiha Danjuma Fasinjo da ke hawa mota hayar a tashar New Road da ke nan Kano sun koka kan rashin makewayi a tashar da za su...
Mukhtar Yahya Usman Hukumar zabe ta jihar Kano KANSAIC ta za ta baiwa jami’an yada labarai horo na musamman kan yadda za su yada labaran kananan...
Aminu Abdullahi Jami’an vigilante na unguwar Ja’o’ji a karamar Hukumar Kumbotso sun kama wani matashi da ake zargin ya kware wajen sace-sace a yankin. Kano Focus...