Aminu Abdullahi Jarumai da mawaka a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood a nan Kano na cigaba da nuna alhinin su bisa matsalar tsaro da arewacin kasar...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta ce tsagin Kwankwasiyya na son kubuta daga ‘jin kunya ne’ kawai ya sanya shi cewar ya fita daga shiga takarar...
Mukhtar Yahya Usman Jam’iyyar PDP, a Kano ta ce ba za ta shiga a fafata da ita ba a zaben kanan hukumomin jihar nan da ke...
Aminu Abdulahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sake cafke direban adai-data sahu da ya kware wajen guduwa da kayayyakin fasinjoji ya yin da yake tuki....
Aminu Abdullahi Wani magidancin mai shekaru 32 Gaddafi Muhammad ya yi yunkurin kashe kansa a unguwar sallari dake karamar hukumar Tarauni a nan Kano saboda tsananin...
Zulaiha Danjuma Ma’aikata a Kano sun koka kan yadda gwamnatin jiha ta zabtare musu kudade masu yawa a albashin su na watan Nuwambar da ta gabata....
Zulaiha Danjuma Wani masani a sashen Kimiyyar harsuna da nazarin harsunan kasashen waje a jami’ar Bayero Dakta Isa Muhammad Inuwa ya bayyana dalilai uku da ke...
Aminu Abdulahi A ya yin da ake bikin ranar yaki cutar kanjamau ta duniya a yau Talata, hukumar Hisbah ta kama maza ta mata kimanin arba’in...
Al’umma a jihar Kano na ci gaba da bayyana ra’ayinsu kan baki biyu da aka samu na batun bude iyakokin kasar nan tsakanin ministan noma da...
Mukhtar Yahya Usman Wasu ‘yan ta’adda da ba a san ko suwaye ba sun yiwa wani mahaddacin kur’ani mai suna shu’aibu Bichi yankan rago a unguwar...