Mukhtar Yahya Usman Shugaban darikar kadiryya na Afrika Sheik Karibubullah Sheik Nasir Kabara ya ce Allah ya albarkanci su da samun silin gashin kan Mamzon Allah...
Zulaiha Danjuma Jami’an Hisbah sun zargi kwamandan su na karamar hukumar Dala Siyudi Muhammad Hassan da sace tallafin kwarona da karamar Hukumar Dala ta basu. Kano...
Aminu Abdullahi Babbar kotun jihar Kano dake zamanta a sakatariyar Audu Bako ta bada umarnin kamo mutane uku da aka bada belin su bayan an gurfanar...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce kokarin da hukumar karbar koken jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar...
Aminu Abdullahi Wata mata mai suna Hannatu Rayyanu ta kona kishiyarta da ruwan zafi a garin Darki dake karamar hukumar Wudil biyo bayan sa-in-sa kan murhun...
Zulaiha Danjuma Hukumar KAROTA ta ce ta fara karbar bayanan sirri daga Al’umma kan yadda za ta bankado guraren aikata laifuka a jihar Kano tare da...
Aminu Abdullahi Hukumar Hisbah ta kama wata mata mai suna Sa’adiyya Muhammad da ta ce da ta zauna a gidan mijinta gwara da kwana yawoa kwararo....
Zulaiha Danjuma Gwamantin jihar Kano ta ce za ta rufe makarantu masu zaman kansu da suka bijerawa umarnin rage kaso 25% cikin dari na kudin zangon...
Aminu Abdullahi Wata budurwa mai shekaru 18 Khadija Muhammad ta sace wani yaro dan shekara biyu mai suna Sayyadi Nasiru a unguwar Rijiyar Lemo. Yayin tattaunawar...
Zulaiha Danjuma Gwamnantin Kano ta ce tana bukatar kashe naira biliyan 30 kafin ta iya gyara azuzuwan makarantun firamare da na sakandire har dubu uku da...