Aminu Abdullahi Wani magidanci ya sari tsohuwar matarsa da ke dauke da juna biyu tare da wanta jim kadan bayan fitowarsu daga babbar kotun shari’ar musulunci...
Aminu Abdullahi Hukumar Hisbah ta umarci masu laifin da ta kama da suyi sallar nafila raka’a 30 zuwa 50 kafin a kammala bincikarsu a aikeda su...
Rafi’atu Ilyasu Tun bayan da Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe gidajen biki a fadin jihar nan sakamakon dawowar cutar Korona, amare da masu gidajen...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama wasu da ake zargin barayi ne dake balle shagunan al’umma tare da kwato wasu kayayyakin. Kano Focus ta...
Aminu Abdullahi Wata kishiya ta yiwa uwar gidanta da ‘yar ta mai shekaru uku wanka da tafashasshen ruwan zafi a unguwar Sheka Sabuwar Abuja dake karamar...
Abdullahi Musa Wasu ‘yan bindiga da ba a kai ga tantance ko su waye ba sun kashe shugaban karamar hukumar Ardo-Kola da ke jihar Taraba, Salihu...
Mukhtar Yahya Usman Tsohon Minsitan Noma, kuma tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Malam Alfa Wali ya rasu yana da shekaru 87. Kano Focus ta ruwaito da...
Aminu Abdullahi Gwamnatin Kano ta ce za ta sanya dokar zaman gida a fadin jihar matukar al’umma suka cigaba da yin watsi da dokokin kariya na...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce kulle makarantu a dai-dai lokacin da Korona ke ci gaba da yaduwa ba zai haifar da...
Mukhtar Yahya Usman Maryam Muhammad shahararriyar mai garkuwa da mutane, yar asalin jihar Zamfara ta ce kanin mahaifiyarta mai suna Dogo Hamza ne ya sanyata cikin...