Jibrin Baba Ndace A zafin ranar 29 ga watan Oktoba, 2023 ne aka samu wani canji na alheri da ya lulluɓe harabar Voice of Nigeria...
Farfesa Faruk Sarkinfada Bayan nasarar da Allah Madaukakin Sarki ya baiwa Gwamnan jihar Kano Eng Abba Kabir Yusuf a kotun koli ta Nigeria bisa tabbatar...
Na saurari jawaban da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi a gaban ‘yan jaridar Aso Rock jiya. Magana ta gaskiya a duniyance, Kwankwaso ya nuna wa...
Magaji Galadima A ranar Litinin 12 ga watan Disamba 2022 gwamnatin ƙasar Aljeriya ta aiko da wani jirgi na musamman domin ya ɗauki mai...
Bello Muhammad Sharada A tarihi Kano gari ne na ilimi. Kano gari ne na addini. Kano gari ne na kasuwanci. Kano gari ne...
Jamilu Uba Adamu Wani muhimmin tarihi da yakamata jama’a su sani shi ne, Marigayiya Sarauniya Elizabeth ce ta kaddamar da fara ginin Filin wasa...
Kwanaki Goman Farkon Watan Zul-Hajji, Ranar Arfah, Layyah Da Bukukuwan Idi Daga Imam Murtadha Gusau Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu Alaikum Yaku bayin...
Jamilu Uba Adamu Da yawan masoya da mutanen dake bibiyar wasan Kwallon Kafa, a Arewacin Najeriya, musamman Jihar Kano ba su cika tsammanin akwai alaka tsakanin...
Prof. Salisu Shehu Na ga ‘yan uwana almajirai, a dalilin rashin fahimtar turanci da kuma rashin sanin cikakken tarihin Nigeria, har cewa...
Jamilu Uba Adamu Hamayya da adawa tsakanin magoya bayan kungiyoyin kwallon kafar Kano Pillars da Katsina United tsohon lamari ne wanda ya dade a tsakaninsu. Don...