Aminu Abdullahi Shugaban Hukumar KAROTA Bappa Babba Dan’agundi ya nemi afuwar direbobin Adai-daita Sahu bisa kausasan kalaman da yayi musu a baya. Kano Focus ta ruwaito...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban kungiyar matuka babura na AKOMORAN Alhaji Mansur Tanimu ya umarci mambobinsu da su janye yajin aikin da suka tsunduma nan take. Kano...
Recent Comments