Amimu Abdullahi Rikici ya barke tsakanin ‘yan daudu da ‘yan kwamitin tsaro a unguwar Yakasai Durumin Zungura bayan da ‘yan kwamitin suka tarwatsa wani bikin .yan...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ana zargin wasu yara biyu Maryam Abubakar da Abdulkadir Abubakar sun rasa ransu sakamakon shan maganin gargajiya....
Mukhtar Yahya Usman Hukumar Hisbah da ke jihar Kano ta ce gwamnatin Kano ta sahale mata ta dauki ma’aikatan sa kai (Hisban Marshal) 5700 a fadin...
Aminu Abdullahi Wasu ‘yan bindiga da ba a kai ga sanin ko su waye ba sun harbe wani magidanci mai suna Abdullahi Yunusa har lahira a...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin Kano ta rufe asibitin UMC Zahir da ke unguwar Jambulo da ke karamar hukumar Gwale a nan Kano, sakamakon samun masu KORONA...
Aminu Abdullahi Shugaban kungiyar dattawan Arewa Alhaji Bashir Othman Tofa yayi Alawadai da kinsan da ake yiwa ‘yan arewacin kasar nan musamman Fulani a kuduncin kasar...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban riko na jam’iyyar APC a jihar Kano Abdullahi Abbas ya gargadi ma’aikatan gwamnati da sauran masu amfana da gwamnatin Kano da su...
Aminu Abdullahi Jami’an Vigilante sun kama wani magidanci mai suna Ibrahim da ke zaune a unguwar yan awaki a karamar hukumar Tarauni, bisa zargin labewa a...
Aminu Abdullahi Makwani uku da gudanar da zabukan kananan hukumomi a jihar Kano amma har yanzu ba a biya wadanda suka gudanar da aikin zaben hakkinsu...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane tara da ke satar wayoyin jama’a a masallatan juma’a musamman ma lokacin...