Zulaiha Danjuma Shigowar yanayin sanyi a jihar Kano da ma wasu jihohin ya sanya matasa da dama kauracewa fita sallar asubahi. A zantawar jaridar Kano Focus...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama wasu da ake zargin barayi ne dake balle shagunan al’umma tare da kwato wasu kayayyakin. Kano Focus ta...
Aminu Abdullahi Wata kishiya ta yiwa uwar gidanta da ‘yar ta mai shekaru uku wanka da tafashasshen ruwan zafi a unguwar Sheka Sabuwar Abuja dake karamar...
Abdullahi Musa Wasu ‘yan bindiga da ba a kai ga tantance ko su waye ba sun kashe shugaban karamar hukumar Ardo-Kola da ke jihar Taraba, Salihu...
Mukhtar Yahya Usman Tsohon Minsitan Noma, kuma tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano Malam Alfa Wali ya rasu yana da shekaru 87. Kano Focus ta ruwaito da...
Aminu Abdullahi Gwamnatin Kano ta ce za ta sanya dokar zaman gida a fadin jihar matukar al’umma suka cigaba da yin watsi da dokokin kariya na...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce kulle makarantu a dai-dai lokacin da Korona ke ci gaba da yaduwa ba zai haifar da...
Mukhtar Yahya Usman Maryam Muhammad shahararriyar mai garkuwa da mutane, yar asalin jihar Zamfara ta ce kanin mahaifiyarta mai suna Dogo Hamza ne ya sanyata cikin...
Aminu Abdullahi Mata da dama ne a nan Kano ke nuna farincikinsu tare da yabawa gwamnati kan matakin da ta dauka na kulle gidajen kallo a...
Zulaiha Danjuma Hukumar Hisba tace a yan kwanakinnan ta samu korafi da dama daga matan aure na cin zarafin da mazajensu ke yi ta hanyar lakadamusu...