Mukhtar Yahya Usman Babban limanin masallacin juma’a na Alfurqan da ke nan Kano Dakta Bashir Aliyu Umar ya ce duk wanda ya saki mace a cikin...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci garin Kwankwaso da ke karamar hukumar Madobi domin ta’aziyyar Makaman Karaye Alhaji Musa Sale Kwankwaso. Kano...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnatin jihar Kano ta ce ko kadan ba ta daina biyan mafi karancin albashi na naira dubu 30 ba ga ma’aikatan jihar nan....
Aminu Abdullahi Babbbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Usman Malam Na’abba ta dakatar da gwamnatin Kano daga cigaba da zabtare albashin ma’aikatan shari’a har zuwa...
Aminu Abdullahi Hukumar kula da rijistar lambar dankasa (NIMC) ta ce ta yi wa sama da mutane miliyan biyu da dubu dari uku rajista a jihar...
Aminu Abdullahi Gwamnatin tarayya ta ce zata fara aikin tantance takardun shaidar mallaka na mazauna rukunin gidajen gwamnatin tarayya dake unguwar Sharada a birnin Kano. Kano...
Aminu Abdullahi Hukumar Hisbah ta kama maza da mata 53 da tsirara suna aikata alfasha da ta’ammali da miyagun kwayoyi a unugwar Lamido crescent da ke...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani magidanci Muhammad Jamilu gaban kotun shari’ar musulunci da ke Kofar kudu bisa zargin yunkurin kashe ‘yarsa ta...
Direbobin mota a tashar Kano Line sun zargi jami’an KAROTA da ‘yan sanda da kuma hukumar Road Safety da tilastamusu bada cin hanci da rashawa. Kano...
Aminu Abdullahi Rundunar’ yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani matashi mai suna Dini Abdullahi da ya yi yunkurin kashe wani Ahmad D Ahmad...