Aminu Abdullahi Hukumar (NDLEA) ta ce gwamnati ta mayardasu saniyar ware, sakamakon kin samar musu da wadatattun kayan aiki kamar sauran hukumomi irinsu. Kano Focus ta...
Gwamnatin tarayya ta sake yin karin kudin wuta na sama da kaso 50 cikin 100 da sabon tsarin ya nuna zai tafi baidaya ne ba tare...
Mukhtar Yahya Usman Ma’aikatan duba gari na wucin gadi dubu daya a nan Kano da ake kira da ‘dakarun tsaftar muhalli’ sun bukaci gwamnati tamayar dasu...
Mukhtar Yahya Usman Shugaban kugiyar Arewa Citizens Concern Alhaji Ruf’I Mukhtar Danmaje ya ce dukkanin matsalolin da arewacin kasarnan ke fuskata a halin yanzu manyan yankin...
Mukhtar Yahya Usman Jami’ar Bayero da ke nan Kano ta ce ko kadan bata soke zangon karatu na shekarar 2019/2020 ba kamar yadda ake ta yadawa....
A ci gaba da gasar cin kofin Firimiya ta kasa ta shekarar 2020/2021 kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta lallasa Katsina United da ci biyu...
Mukhtar Yahya Usman Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya ce kalaman da tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi na cewa mata su...
Aminu Abdullahi Hukumar Hisbah ta ce gwamnatin Kano ta sahale mata bude kanan ofishinta a dukkanin unguwannin da ke jihar Kano domin kula da kaikawon al’umma...
Aminu Abdullahi Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Habu Sani ya gargadi sabbin ‘yan sandan cikin alumma ( Constabularies) da su guji ayyukan cin hanci da rashawa...
Aminu Abdullahi Yayin da aka cika shekara goma da fara satar yara a Kano ana kaisu kudancin kasarnan, iyayen yaran sun zarigi gwamnatin Kano da nuna...