Mukhtar Yahya Usman Tsahon Gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi kira ga mata a jihar Kano musamman ma ‘yan Kwankwasiyya da su tanadi muciya...
Zulaiha Danjuma Galibin mata na shiga wani yanayi na mantawa da ibada lokacin shagulgulan biki, da har ta kan kai su mance da yin salla tsahon...
Aminu Abdullahi Kotun majistire mai lamba 12 dake gidan Murtala ta sallami wasu magidanta biyu da suka shafe shekaru hudu a gidan yari bayan da ta...
Aminu Abdullahi Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da wasannin ma’aikata na kasa mai taken ‘Federation of Public service games (FEPSGA ) karo na 39 a jihar....
Zulaiha Danjuma Hukumar Hisba ta ce tana shirin hana yin bukukuwa da daddare musamman ma ‘fati’ a fadin jihar Kano, sakamakon cin karo da lokutan Sallah...
Aminu Abdullahi Dogon Kyallu na yankin Gurumada ya zama sarkin damben gargajiya na jihar Kano tare da lashe kyautar mota bayan da ya yi nasara a...
Mukhtar Yahya Usman Hasashen masana yanayi ya bayyana cewa a daren ranar 30 ga watan Disambar da muke ciki a ke sa ran jaura za ta...
Mukhtar Yahya Usman Uwar jam’iyyar PDP ta kasa ta tabbatar da zaben shugabancin jam’yyar da tsagin Kwankwasiyya ya gudanar a Kano. Kano Focus ta ruwaito wannan...
Mukhtar Yahya Usman Jam’iyyar PDP tsagin Aminu Wali ta ce ta kori tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso daga jam’iyyar. Kano Focus ta ruwaito sabon...
Amniu Abdullahi Hukumar Hisba ta cafke wasu mutane uku da ta ce sun yi mata kazafin kone shaguna a kasuwar Badume, ya yin da ta kai...