Nasiru Yusuf Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya dauki sabbin malamai 15,000 domin kaucewa sake faduwar dalibai jarrabawar kwalifayin musamman...
Aminu Abdullahi Wani bincike ya nuna yadda mata a Kano da ma saurarn sassan kasarnan ke kauracewa wanka lokacin sanyi. A zantawar Kano Focus da...
Zulaiha Danjuma Kamfanin rarraba hasken wutar lantar shiyyar Kano (KEDCO) ya dawo da karin wutar lantarki da hukumar tunkudu da wutar lantarki ta kasa TCN...
Zulaiha Danjuma Masu sana’ar kayan gwari a jihar Kano sunce sun daina kai kayansu zuwa kudancin kasar nan biyo bayan lalata musu kaya da aka yi...
Aminu Abdullahi Ma’aikatan wucin gadi na hukumar tattara haraji ta jihar Kano da aka dakatar watanni bakwai da suka gabata sun roki gwamnati ta mayar...
Aminu Abdulahi Wasu daga cikin jaruman Kannywood a nan Kano sun yi tofin alatsine ga shugaban kasar Faransa Emanuel Macron bisa nuna goyan bayansa kan batanci...
Aminu Abdullahi Wani masanin halayyar dan adam dake jami’ar Bayero a nan Kano Aminu Sabo Dambazau ya ce rashin filayen wasanni ga matasa na kara musu...
Aminu Abdullah Masu bukata ta musamman da suka hadar da guragu da makafi ne suka bayyana aniyarsu ta tsayawa takarar chairman da kansila a zaben kananan...
Aminu Abdullahi Kungiyar ‘yan sintiri ‘Vigilante’ da ke unguwar Ja’oji a karamar hukumar Kumbotso a nan Kano ta kama wani matashi Muhammd Nasir da ya...
Zulaiha Danjuma Rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta cafke wani mutum mai suna Abdullahi Yusuf haifaffen jihar Kano da ake zargi da sayar da kayan tallafin...