Nasiru Yusuf Masarautar Karaye ta sanar da cewa wasu ‘yan bindiga da ba a kai ga gano ko suwaye ba sun sa ce Aishatu Aliyu...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Yahya Shehu da ake zargin ‘bokane’ da ya nemi kwakule idon...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin dakta Kabir Bello a matsayin sabon shugaban kwalejin kimiyya ta jihar Kano wato...
Zulaiha Danjuma kukan aure wani lamarine da aka saba gani ga mata musamman ma lokacin da aka dauke su za a kai su dakin mazajen su....
Mukhtar Yahya Usman Ministocin Kano biyu Sabo Nanono da Bashr Salihi Magashi sun bukaci mai markataba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da ya taka...
Zulaiha Danjuma Wani dan Kasuwa a nan Kano da ke kasuwar Sabon Gari Usman Mustaph, ya fara bayar da hayar kayan kicin ga amaren da...
Nasiru Yusuf A cigaba da ziyarar aiki da ya kawo Kano, Shugaban Hukumar Sadarwa ta Kasa (NCC) Farfesa Umar Garba Danbatta ya ziyarci sarakuna da Malamai...
Aminu Abdullahi Dayawa daga cikin marasa lafiya a Kano musamman ma masu karamin karafi sun zabi su je kyamis domin duba lafiyarsu maimkon asibti. Wani bincike...
Mukhtar Yahya Usman Al’ummar Igbo mazauna Kano sun nemi afuwar gwamnatin Kano da sauran jama’a kan rikicin da ya barke da ya jayo assarar dukiya mai...
Mukhtar Yahya Usman Kwalejin Ilimi ta tarayya da ke nan Kano wato FCE ta sanya ranar Litinin 2 ga watan Nuwambar 2020 a matsayin ranar da...