Nasiru Yusuf Shugaban hukumar sadarwa ta kasa NCC Umar Garba Danbatta ya bukaci al’ummar jihar Kano da su ci gaba da baiwa gwamnatin tarayya hadin kai...
Mukhtar Yahya Usman Hajiya Hadiza Shareef da ke unguwar rijiyar lemo a nan Kano ta ce yaranta hudu da ke yi mata aikatau aka kashe ya...
Aminu Abdullahi Matasa da dama ne a kano ke fadawa hadari sakamokon siyan wayar hannu (second hand) sakamkon rashin tartibin yadda aka samota. Binciken da Kano...
Mukhtar Yahya Usman Tsohon gwamnan jihar Kana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce za su bi dukkanin wata ka’ida da doka ta tanada wajen tafiyar da...
Nasiru Yusuf Shirin lafiya ya horos da yan jaridu da kungiyoyi masu zaman kansu kimanin 55 dabarun bibiyar kudaden da ake kashewa bangaren lafiya a matakin...
Zuaiha Danjuma Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandire ta kasa NECO ta dakatar da jarrabawar watan Oktoba da ake gudanawar a halin Kano Focus ta ruwaito jamai’in...
Aminu Abdulahi Hauhawar farashin siminti ya jayo matasa masu shirin yin aure musamman ma masu karamin karfi a jihar Kano daga auren su. Kano Focus ta...
Nasiru Yusuf Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta koka kan karancin Likitoci a jihar Kano. Kano Focus ta ruwaito shugaban kungiyar Usman Ali...
Zulaiha Danjuma Mata a Kano sun bayyana dalilai biyar da ya sanya suka fi son namiji mai gemu fiye da wanda bashi da shi. A hirar...
Nasiru Yusuf Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wani likita bisa zargin harba bindiga yayin arangama tsakanin masu zanga-zangar #EndSARS da kuma yan daba a...