Mukhtar Yahya Usman Ana zargin jami’an ‘yan sanda na ‘Anti-daba’ da kisan wasu mutum biyu a unguwar Sharada da ke nan birnin Kano. Kano Focus ta...
Mukhtar Yahya Usman Bahijja Gombe wata mai shekaru 16 ta kashe kanta ta hanyar rataya a nan Kano. Kano Focus ta ruwaito budurwar wadda yar asalin...
Zulaiha Danjuma Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta bukaci dalibai da su koma hadiman masallatai da coci coci maimakon zaman jiran gawon shanun yaushe za...
Mukhtar Yahya Usman Kungiyar dillalan man fetur ta kasa reshin jihar Kano IPMAN ta umarci dukkanin mambobinta da su sayar da manfetur akan naira N168 zuwa...
Aminu Abdullahi Rundunar ‘yan Sanda ta jihar Kano ta kama wasu matasa da ake zargi da yin amfani da layukan wayar jama’a su sace kudaden mutane ...
Aminu Abdullahi Wasu daga cikin tsofaffin sojoji a jihar Kano sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya basu dama su sanya kaki su kuma dau bindiga...
Aminu Abdullahi Jami’an vigilante sun tsinci gawar wani yaro dan shekara hudu da aka kashe aka kuma yasar cikin wato tsohuwar mota a unguwar Kawo Majalisa...
Mukhtar Yahya Usman Majalisar zartarwa ta kasa ta amince a kashe naira biliyan 62 domin aikin gina hanyar Kano zuwa Gwarzo zuwa Dayi a jihar Katsina....
Zulaiha Danjuma Jama’a da dama a nan Kano sunce yanayin sanyi da kura da ake fama dashi a wannan lokaci ke sanyasu sanya takunkumin rufe hanci...
Aminu Abdullahi Al’umma a jihar kano na cigaba da tofa albarkacin bakinsu dangane da batun fara gudanar da zabe ta kafar sadarwa ta yanar gizo. Wanan...