Zulaiha Danjuma Masu sana’ar kayan gwari a jihar Kano sunce sun daina kai kayansu zuwa kudancin kasar nan biyo bayan lalata musu kaya da aka yi...
Aminu Abdullahi Ma’aikatan wucin gadi na hukumar tattara haraji ta jihar Kano da aka dakatar watanni bakwai da suka gabata sun roki gwamnati ta mayar...
Aminu Abdullah Masu bukata ta musamman da suka hadar da guragu da makafi ne suka bayyana aniyarsu ta tsayawa takarar chairman da kansila a zaben kananan...
Aminu Abdullahi Kungiyar ‘yan sintiri ‘Vigilante’ da ke unguwar Ja’oji a karamar hukumar Kumbotso a nan Kano ta kama wani matashi Muhammd Nasir da ya...
Zulaiha Danjuma Rundunar ‘yan sandan jihar Benue ta cafke wani mutum mai suna Abdullahi Yusuf haifaffen jihar Kano da ake zargi da sayar da kayan tallafin...
Mukhtar Yahya Usman Kwamishinan Ilimi na jihar Kano Malam Muhammadu Sunusi Kiru ya shawarci makarantu masu zaman kansu a fadin jihar nan da su rage kudin...
Mukhtar Yahya Usman Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama mutane 59 da ake zargin suna da hannun kan tashin hankalin da ya faru a Kano...
Mukhtar Yahya Usman Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya umarci mai bashi shawara kan Kafafan yada labarai na internet Salihu Tanko Yakasai ya dawo bakin...
Mukhtar Yahya Usman Kimanin dakunan kwanan dalibai 16 ne suka kone kurmus bayan da gobara ta tashi a kwalejin koyar aikin jinya da unguwar zoma...
Nasiru Yusuf Gwamnatin Jihar Kano ta rabawa Zawiyoyin Darikun Sufaye 110 shanu da buhunhunan Shinkafa da kuma kudin cefane don yin shagalin Maulidi. Kano Focus ta...